iqna

IQNA

shugaban malamai
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar malaman musulmin kasar Aljeriya Abd al-Razzaq Ghassum, ya soki yadda aka takaita da yin Allah wadai da ayyukan kyamar Musulunci da kuma wulakanta wurare masu tsarki da suka hada da cin mutuncin kur'ani a kasashen Sweden da Netherlands.
Lambar Labari: 3488565    Ranar Watsawa : 2023/01/27